Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya

Kalaman SoyayyaKalaman Soyayya APK Free Download
Version:  4.2


Description:

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya alaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su....

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;
1. alaman Soyayya
2. Samfuran alaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. Zafafan alaman Soyayya
Da sauransu.

Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.

Conclusion

To conclude Kalaman Soyayya works on Android operating system and can be easily downloaded using the below download link according to Freeware license. Kalaman Soyayya download file is only 3.6 MB  in size.
Kalaman Soyayya was filed under the Books category and was reviewed in softlookup.com and receive 5/5 Score.
Kalaman Soyayya has been tested by our team against viruses, spyware, adware, trojan, backdoors and was found to be 100% clean. We will recheck Kalaman Soyayya when updated to assure that it remains clean.

Kalaman Soyayya user Review

Please review Kalaman Soyayya application and submit your comments below. We will collect all comments in an effort to determine whether the Kalaman Soyayya software is reliable, perform as expected and deliver the promised features and functionalities.

Popularity 10/10 - Downloads - 92 - Score - 5/5

Softlookup.com 2023 - Privacy Policy



Category: Books 
Publisher: Abrahamjr
Last Updated: 02/04/2022
Requirements: Android 4.1+
License: Freeware
Operating system: Android
Hits: 909
File size: 3.6 MB 


Leave A comment
Name: *
E-Mail: *
Comment: *